Wednesday, 3 October 2018

PSG ta yi raga-raga da Red Star da ci 6-1

A wasan da aka buga na cin kofin zakarun turai tsakanin PSG da Red Star Belgrade, PSG ta lallasa Red Star da ci 6-0 yayin da Neymar yaci kwallaye uku.


Neymar ya shiga sahun 'yan wasan da suka fi cin kwallaye uku a gasar cin kofin zakarun turai.

Kylian Mbappe ma yaci kwallo daya sai Di maria da Cavani suma duk sunci kwallaye daya-daya.

No comments:

Post a Comment