Monday, 8 October 2018

Rahama Sadau nason koyan yaren Spanish Nafisa Abdullahi na son koyan Chinan ci

Taurarin fina-finan Hausa, Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi sun bayyana yarukan kasashen waje biyu da kowannen su ke son koya.


Rahama ce ta fara bayyana cewa tana san koyan yaren Spanish na kasar Andulus sai kuma abokiyar aikinta, Nafisa itama ta bayyana cewa tana son koyan yaren Chinanci na kasar China.

No comments:

Post a Comment