Thursday, 25 October 2018

Rahama Sadau tare da shugabar yaki da tarin fuka ta Duniya

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan tare da shugabar hadakar majalisar dinkin Duniya na kawar da ciwon tarin fuka, Lucica Ditiu a wadannan hotunan nasu da suka kayatar muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment