Wednesday, 3 October 2018

Ronaldo ya karyata zargin fyade: Ina jiran hukuncin kotu>>Injishi

A karin farko tun bayan da wata mata 'yar kasar Amurka ta zargeshi da mata fyade a shekarar 2009, Ronaldo ya fito ya wanke kanshi inda yace abinda matar ta fada ba haka yake ba.


Yace yana nan yana jiran sakamakon da kotu zata fitar akan lamarin.

Ya kara da cewa kawai wasu ne ke son yin amfani da sunanshi dan cimma wani buri nasu amma shi yasan be aikata fyade ba, fyade a gurina abin kyamane, injishi.

No comments:

Post a Comment