Thursday, 4 October 2018

Rukayya Dawayya na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment