Wednesday, 31 October 2018

'Sai 'ya'yana sun samu karatun Islamiyya da kyau kamin in saka su Boko'

Wata baiwar Allah ta bayyana cewa ita burinta shine idan ta haihu sai ta tabbatar da cewa 'ya'yan ta sun samu isasshen ilimin addini kamin ta saka su makarantar Boko.


Ta kara da cewa koyi da kasashen yamma ya matukar gurbata tarbiyyar mutanen yanzu.
Muna fatan Allah ya cika mata Buhari.

No comments:

Post a Comment