Saturday, 27 October 2018

SALON MULKIN EL-RUFAI ABUN KOYI NE GA SAURAN GWAMNONI

Yanzu haka cikin daren nan, gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai na zaga lungunan da sako na jihar Kaduna domin tabbatar da aikin jami'an tsaro na kwantar da tarzoma yana tafiya daidai. 


Wannan hazaka da jarumta na gwamna El-Rufai tamkar wani sabon abune a garemu duba da yadda wasu gwamnonin ke nuna halin ko in kula a lokacin da jihohin su ke cikin makamanciyar irin wannan rudu da rudani.
Haji Shehu.

No comments:

Post a Comment