Saturday, 27 October 2018

Sanannun fuskoki sun shiga tattakin wayar da kai kan kawar da cutar daji

Taurarin fina-finan Hausa da mawaka kenan ciki hadda 'yan kwallo da suka shiga tattakin wayar da kai a kan kawar da cutar daji wadda matar gwamnan jihar Kebbi, Dr. Zainab ke jagoranta.Cikin wadanda suka shiga wannan wayar da kai akwai, Hadiza Gabon, Salisu Fulani, A'ishatulhumaira, Teema Makamashi, dan kwallon Najeriya, Shehu Abdullahi, mawaki, Korede Bello dadai sauransu.


No comments:

Post a Comment