Tuesday, 30 October 2018

Sani Danja da matarshi, Mansurah Isah

Sani Musa Danja, Zaki da matarshi, Mansurah Isah kenan a wannan hoton nasu da suka haskaka, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment