Thursday, 11 October 2018

Sani Danja ya haskaka a wannan hoton

Tauraron fina-finan Hausa da turanci kuma mawaki, Sani Musa Dan, Zaki kenan a wannan hoton nashi da ya haskaka, tubarkallah, muna mai fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment