Thursday, 25 October 2018

Sani Danja ya haskaka a wannan hoton

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja, Zaki kenan a wannan hoton nashi da ya haskaka, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment