Tuesday, 9 October 2018

Sarkin Kano ya halarci taron tunawa da Sir Kashim Ibrahim a Kaduna

A nan, Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na Biyu tare da Gwamnan jihar Kaduna Nasir el-Rufai lokacin da ya je Kaduna don halartar taron tunawa da Sir Kashim Ibrahim a fadar gwamnatin a ranar Talata.

No comments:

Post a Comment