Thursday, 4 October 2018

Sarkin Katagum yayi sabuwar Amarya

Me martana Sarkin Katagum, Alhaji Kabir Umar kenan da Amaryarshi, ta uku kenan da aka daura musu aure kwanannan, muna fatan Allah ya sanya Alheri a wannan aure.

No comments:

Post a Comment