Monday, 1 October 2018

Shafin Google ya taya Najeriya murnar cika shekaru 58 da samun 'yancin kai

A yaune Najeriya ke murnar zagayowar ranar da ta samu 'yanci daga turawar mulkin mallaka inda ta cika shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Ingila, babban shafin matambayi baya bata na Google ya taya Najeriya murna kamar yanda muke gani a wadannan hotunan.No comments:

Post a Comment