Monday, 8 October 2018

Shawara ga 'yan mata akan mazan da zasu aura

Wata baiwar Allah ma'abociyar shafin twitter ta baiwa 'yan mata shawara akan irin mazan da zasu aura, tace, Kar ki kiskura ki yadda a aura miki shashasha da sunan zaki gyarashi.


Ta kara da cewa, Allah ne kadai ke iya gyara marar hali.

No comments:

Post a Comment