Saturday, 27 October 2018

Shawara ga 'yan mata akan yanda zasu samu saurayi na gari

Wata baiwar Allah ta baiwa mata shawara akan yanda zasu samu saurayi na gari ta dandalinta na sada zumunta, Ta bayyana cewa yin samari da yawa ba matsalabane.


Tace yana da kyau budurwa ta yi samari da yawa, a hankali sai ta tace su ta fitar da wanda ya fi cancanta da kuma nuna da gaske yake, hakan zai kare ta da fadawa tarkon soyayya da wanda ba sonta yake da gaske ba.

No comments:

Post a Comment