Wednesday, 24 October 2018

Shehu Sani ya koma PRP

Dan majalisar Dattawa mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya koma jam'iyyar PRP inda zai sake tsayawa takara bayan da APC ta hana masa tikitinta na tsayawa takara.


Rariya.

No comments:

Post a Comment