Thursday, 18 October 2018

Sheik Isa Ali Pantami Ya Samu Lambar Yabo A Kasar Dubai

Hotunan Shugaban Hukumar Bunkasa Fasahar Zamani ta Najeriya (NITDA) Sheikh Isa Ali Pantami lokacin da hukumarsa ta samu wata kyautar girmamawa daga Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke birnin Dubai na kasar UAE a ranar Laraba. 


bbchausa.com

No comments:

Post a Comment