Thursday, 4 October 2018

Shekarau Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Sanatan Kano Ta Tsakiya A Karkashin APC, Inda Zai Kara Da Kwankwaso Na PDP

Malam Ibrahim Shekarau CON ya samu kuri'a dubu dari tara da sha biyar da dari shida da sittin da takwas (915,688) 


Hajiya Laila Buhari ta samu kuri'a dubu ashirin da takwas da saba'in da daya (28,071) 

Alhaji Sulaiman Halilu ya samu kuri'a dubu arba'in da hudu da dari biyar da hamsin da hudu (44,554).
Rariya.

No comments:

Post a Comment