Sunday, 21 October 2018

Shekaru 7 kenan da Khadafi ya kwanta dama

Shekaru 7 kenan da tsohon shugaban kasar Libiya,Muammar Khadafi ya yi wafati.


A watan Oktoban shekarar 2011 ne gambizar sojojin NATO a karkashin jagorancin kasar Faransa suka kai wa Libya farmakai ta sama da zummar hambarar da mulkin Khadafi.

A ranar 20 ga watan Oktoba kuma, aka kashe tsohon shugaban kasar tare tirsasa iyalinsa yin hijira zuwa wasu kashe.
TRThausa.

No comments:

Post a Comment