Friday, 5 October 2018

Shi Ma Honarabul Gudaji Kazaure Ya Lashe Zaben Gidda Gwani

Gudaji Kazaure wanda yanzu haka shike wakiltar kananan hukumomin KAZAURE/GWIWA/RONI/YANKWASHI  a majalisar tarayya, ya samu kuri'u 693, sai Muhd Alhassan ya samu 372.


Kabiru Ahmad Roni 84, Abdullahi mainasara 45, Nura Ibrahim 18.
Rariya.

No comments:

Post a Comment