Saturday, 20 October 2018

Shin wa yayi wa Buhari wannan aiki?

Wannan hoton na shugaban kasa, Muhammadu Buhari da wasu suka juyashi zuwa wata siffa ya dauki hankulan mutane a shafuka sada zumunta na yanar gizo.Me taimakawa gwamnan Kano a shafuna sada zumunta, Salihu Tanko Yakasai ya tamabayi cewa, wa yayi wannan abu haka?

Gadai asalin hotonnan:

No comments:

Post a Comment