Thursday, 4 October 2018

Shugaba Buhari ya gana da Gwamnonin APC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da wasu gwamnonin APC a fadarshi ta Villa dake bqbban birnin tarayya, Abuja, gwamnonin sune na Imo, Zamfara, Ogun, Plateau, Ondo, Kebbi, Niger, Oyo da Nasarawa.


Tattaunawar dai ta sitri ce kamar yanda rahotanni suka bayyana.No comments:

Post a Comment