Friday, 5 October 2018

Shugaba Buhari ya gana da gwamnonin Osun

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da zababben gwamnan jihar Osun, Gboyega Isiaka Oyetola da kuma gwamna me barin Gado, Ogbeni Rauf Aregbesola a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja a yau Juma'a.Gwamnonin sun samu rakiyar shugaban jam'iyya na kasa, Adams Oshiomhole.

No comments:

Post a Comment