Thursday, 18 October 2018

Shugaba Buhari ya gana da gwamnonin Ekiti da Kebbi

Shugaban kasa,Muhammadu  Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yake ganawa da Sabon gwamnan jihar Ekiti, Dr. John Kayode Fayemi da kuma gwamnan johar Kebbi, Atiku Bagudu a fadarshi ta Villa fake babban birnin tarayya, Abuja.
No comments:

Post a Comment