Saturday, 27 October 2018

Shugaba Buhari ya gana da jigogin APC daga jihar Bauchi

Shugaban kasa, Muhammadu Buharine a lokacin da ya karbi bakuncin jiga-jigan jam'iyyar APC daga jihar Bauchi a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.


No comments:

Post a Comment