Friday, 19 October 2018

Shugaba Buhari ya gana da malaman darikar Tijjaniyya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da malaman darikar Tijjaniyya a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja, malaman sun samu rakiyar gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

No comments:

Post a Comment