Monday, 29 October 2018

Shugaba Buhari ya gana da shugabar gwamnonin Canada

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shugabar gwamnonin Canada, Julie Payette data kawo mai ziyara a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.A lokacin ganawar tasu, Shugaba Buhari ya tabbatar mata da cewa, Najeriya na ci gaba ta fannin dimokradiyya inda yace a ko da yaushe yana karfafa a yi zaben gaskiya a cikin kasar.

No comments:

Post a Comment