Thursday, 18 October 2018

Shugaba Buhari ya gana da shuwagabannin tsaro na kasa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shuwagabannin tsaro na kasa da suka hada da ministan tsaro, shugaban sojojin kasa, sama, da ruwa da kuma shugaban 'yansanda.
No comments:

Post a Comment