Friday, 12 October 2018

Shugaba Buhari ya gana da wakilan kungiyar kwararrun akawu, ANAN

Shigaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shuwagabannin kungiyar kwararrun akawu ta kasa, ANAN a takaice a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.A lokacin ganawar tasu, Shugaba Buhari ya karfafa musu gwiwa akan su mayar da hankali sosai wajan aikinsu duk da cewa wasu zasu tsane su amma su sani suna yi ne dan ci gaban kasa.


No comments:

Post a Comment