Monday, 22 October 2018

Shugaba Buhari ya gana da 'yan APC na jihar Kwara

Shugaba Muhammad Buhari ne a lokacin da ya karbi bakuncin dukkanin 'yan takarar jam'iyyar APC daga jihar Kwara wadanda suka ziyarce shi a fadarsa da ke Abuja a yau Litinin.
No comments:

Post a Comment