Thursday, 18 October 2018

Shugaba Buhari ya gana da 'yan fim din da mawakan hausa

A daren yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da taurarin fina-finan Hausa da mawakan Hausa a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja, daga cikin wadanda aka yi wannan ganawar dasu akwai, Baban Cinedu, Rabiu Rikadawa, Daushe, Lawal Ahmad,Fati Nijar, Aminu Alan Waka.


Dauda Kahutu, Rarara, Samira Ahmad, Fati Shu'uma Rukayya Dawayya, Adam A. Zango, Hamisu Iyantama dadai sauransu.


No comments:

Post a Comment