Wednesday, 31 October 2018

Shugaba Buhari ya shiryawa masu neman takara a APC liyafar cin abinci

Shugaba kasa, Muhammadu Buhari ya shiryawa kungiyar masu neman takarar mukaman siyasa a zaben 2019 karkashin jam'iyyar APC liyafar cin abincin dare a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja, daren jiya Talata.
No comments:

Post a Comment