Thursday, 25 October 2018

Shugaba Buhari ya shiryawa matasa masu rike da mukaman siyasa liyafar cin abinci

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi cin abincin dare da ya shirya tare da matasa masu rike da mukamin siyasa a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja, Shugaban ma'aikata, Abba Kyari da gwamnan Kogi, Yahaya Bello na daga cikin wadanda suka halarci taron.
No comments:

Post a Comment