Sunday, 7 October 2018

Shugaba Buhari ya shiryawa wasu matasa gwanayen rawa liyafar cin abinci a fadarshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya shiryawa marayu masu rawa da suka nishadantar da mutane a gurin bikin zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na APC da aka yi a daren jiya a Eagle Square.

No comments:

Post a Comment