Shugaban cocin Deeper Life ya kaiwa shugaba Buhari ziyara
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shugaban cocin Deeper Life, fasto W. F Kumuyi da matarshi Esther a fadarshi ta Aso Rock dake babban birnin tarayya, Abuja.
Fastor Kumiyi ya yiwa shugaba Buhari addu'ar fatan Alheri.
No comments:
Post a Comment