Wednesday, 24 October 2018

Shugaban kasar Liberia ya mayar da karatun jami'o'in kasar kyauta

Shugaban kasar Liberia, George Weah ya bayyana cewa ya mayar da karatun jami'o'in gwamnatin kasar kyauta, ya bayyana hakane ta shafinshi na dandalin Facebook.


Wannan labari ya yiwa mutane da dama, ba 'yan kasar Liberia kadai ba hadda ma sauran wasu 'yan kasashen Afrika dadi.

Saidai wasu na ganin cewa kar a yi saurin murna tukuna abin dubawa shine ingancin ilimin ba saukinshi ba.

No comments:

Post a Comment