Sunday, 7 October 2018

Siyasa ba da gaba ba: Gwamnan jihar Legas, Ambode da wanda ya lashe zaben finna gwanin takarar gwamna na APC a jihar, Sanwo da Tinubu a gurin zaben fidda gwanin APC

Hotunan gwamnan jihar Legas, Akinwummi Ambode kenan tare da wanda ya kayar da shi a zaben fidda gwanin dan takarar gwamna, Jide Sanwo da kuma Bola Ahmed Tinubu a gurin zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a Abuja.Ko da a daren jiya ma tare Amboden da Sanwo suka isa gurin zaben fidda gwanin.

No comments:

Post a Comment