Monday, 1 October 2018

Sojoji sun yi wa garin da aka gano motar janar Alkali kawanya

An tura dakarun sojojin kundunbala sun yi wa kauyen Dura-Du 'kawanya gaba dayansa a halin da ake ciki yanzu, duk da kabilar Birom sun tayar da mummunan fada a garin Jos suna kona gidajen musulmi domin su boye mafi munin ta'addancin da suka yiwa rundinar sojin Nigeria, amma hakan bai hana sojoji mamayar garin ba a halin da ake xiki yanzu... zakuji sauran bayani daga baya


Kawai sai na tuna da abinda ya faru a Zaki-Ibiam jihar Benue, tarihi zai maimaita kansa a Dura-Du, ku kwantar da hankalinku jama'a sojoji suna da tsarin dokarsu.. zakuji labari mai dadi insha Allah

Allah Ka jikan Janar Idris Alkali Ka karbi shahadarsa Amin.
Rariya.

No comments:

Post a Comment