Sunday, 14 October 2018

Sunayen 'yan Najeriyar da Gwamnatin tarayya ta hana fita kasashen waje

Kanal Dasuki, Alex Badeh, Shema, Lamido, Yuguda, Da Wasu Mutane 45 Da Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Musu Fita Daga Nijeriya Bisa Zargin Cin Hanci Da Rashawa


TSOFFIN GWAMNONI:
Saminu Turaki (Jigawa), Murtala Nyako (Adamawa), Adebayo Alao-Akala (Oyo), Gabriel Suswam (Benue), Rasheed Ladoja (Oyo), Orji Uzor Kalu (Abia), Danjuma Goje (Gombe), Attahiru Bafarawa (Sokoto), Muazu Babangida Aliyu (Niger); Chimaroke Nnamani (Enugu); Sule Lamido (Jigawa); Gbenga Daniel (Ogun); da Ibrahim Shehu Shema (Katsina).


TSOFFIN MINISTOCI:

Nenadi Usman, Bashir Yuguda, Jumoke Akinjide; Bala Mohammed; Abba Moro; Femi Fani-Kayode; da Ahmadu Fintiri.

Sauran sun hada da Alex Badeh; Vice Admiral A. D. Jibrin; Air Marshal Mohammed Dikko Umar; tsohon shugaban 'yan sanda, Sunday Ehindero; Air Marshal Adesola Amosu; Raymond Dokpesi; Waripamowei  Dudafa, Justice Innocent Umezulike; da Justice Rita Ofili-Ajumogobia;

Olisa Metuh; Chief Jide Omokore; Ricky Tarfa; da Dele Belgore (SAN).

Da yawa daga cikin wadanda aka bayyana sunayensu, ana kant uhumar su bisa zargin rashawa.
Rarita.

No comments:

Post a Comment