Sunday, 14 October 2018

Tsakanin Hadiza Gabon da wani da ya mata gyaran turanci

Wani bawan Allah ya duba dandalin tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon inda yayi ikirarin gano kuskure a rubutun da tayi na cewa ita 'yar fim ce a turanci, watau Actor.Saidai Hadizar ta nemo cikakkiyar ma'anar wannan kalma ta Actor ta nunawa wannan da ya mata gyara inda ta ce bari in taimakeka da wannan,kasan ilimi kogine.

No comments:

Post a Comment