Saturday, 13 October 2018

Tsohon dan kwallon Najeriya, Daniel Amokachi ya sadaukar da gidanshi domin yakin neman sake zaben Buhari

Gidan shahararren dan wasan kwallon kafa na Nijeriya, Daniel Amokachi, dake kan titin Raba Road a birnin  Kaduna, ya mika shi kacokal ga masoya Baba Buhari, tare da alkawarin zai kara da wasu gudummuwar iya karfin sa don ganin Buharin ya koma 2019.Rariya.

No comments:

Post a Comment