Wednesday, 31 October 2018

Tsohon Mataimakin gwamnan jihar Kano ya fice daga PDP zuwa PRP

Inde Zaku Tuna A baya Prof. Hafiz Abubakar Shine Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Inda Ya Jingine Mukamin Sa Daga Bisani Ya Fada Cikin Jamiyyar PDP.


rariya.

No comments:

Post a Comment