Friday, 19 October 2018

Ummi Zeezee ta bayyana abinda Buhari ya kamata yayi akan Atiku

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyana abinda shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kamata yayi akan Atiku da wuri tun kamin lokaci ya kure mishi.


Ummi tace, Ya fara neman hadin kai a wajen boss din mu tun yanzu dan yasan karshen alewa kasa.

No comments:

Post a Comment