Saturday, 6 October 2018

Wakilan PDP sanye da jar hula amma da rigar Atiku

Hotunan waau wakilan jam'iyyar PDP ya dauki hankulan mutane a shafukan sada zumunta inda aka gansu sanye da jar hula irin ta masoya Kwankwaso da kuma riga me dauke da sunan Atiku, irin wannan shine masu iya magana ke kira Angulu da kan zabo.Rahotanni dai sun bayyana cewa anga wadannan mutanene a wajan zaben fitar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar dake gudana a jihar Rivers.

No comments:

Post a Comment