Sunday, 21 October 2018

Wani Bahaushe ya auri 'yar kasar Turkiyya

Wadannan hotunan wani Bahaushene da amaryarshi 'yar kasar Turkiyya, hotunan nasu sun rika yawo a kafafen sadarwa na zamani inda aka ta musu fatan Alheri. Muna fatan Allah ya Albarkaci wannan aure.

No comments:

Post a Comment