Friday, 19 October 2018

Wani Bahaushe yayi ikirarin yin hausar da zata rikita Bahausawa

Hausa ta rabu kala-kala, akwai ta Kano, Kaduna, Katsina da kuma yankin Zamfara, Sakkwato da Kebbi, kusan duk wanda yayi hausarshi idan bahaushe ya ji, zai iya tantance ta wane gari ce, Wani bahaushen Sakkwato yayi ikirarin cewa sune kadai ke yin hausar dake rikitar da Bahaushe.


Ya rubuta a dandalinshi na Twitter cewa, mu 'yan Sakkwato mu ka Hausa gaban bahaushe amma ya rasa minana muka hwadi.

No comments:

Post a Comment