Friday, 19 October 2018

Wani dalibi da ya kammala karatun digiri yayi hadari a kan hanyarshi ta komawa gida ya rasu

Kana naka Allah ya gama nashi, Wannan bawan Allahn me suna Musa Isa ya kammala karatunshi na digiri daga jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria a jiya, Alhamis, yana kan hanyar komawa gida, Kano yayi hadari ya rasu.Abokan karatunshi da 'yan uwa nata jimamin rashinshi inda suke saka hotunanshi a shafukansu na dandalin sada zumunta.

Muna fatan Allah ya kai rahama kabarinshi

No comments:

Post a Comment