Friday, 12 October 2018

Wannan baiwar Allahn ta koka akan yanda maza basu kulata

Wannan baiwar Allahn me suna Amira ta koka akan rashin kulawar da bata samu daga samari, saidai wasu na ganin anya kuwa kyakkyawar budurwa kamarta zata rasa wanda ya kyasa? Kodai watakila bata samu kalar wanda ya mata bane
No comments:

Post a Comment