Thursday, 18 October 2018

Wata tsaleliyar budurwa ta yi mafarki da Atiku: Idan kaji abinda ya faru a mafarkin...

A yayin da ake fuskantar zaben shekarar 2019, Wata baiwar Allah ta bayyana cewa tayi mafarki da daya daga cikin 'yan takarar shugaban kasa na gaba-gaba watau Atiku Abubakar.


Abinda ya faru a mafarkin nata kuwa shine wai Atikun yaci zabe kuma har ya bata ministar lafiya.

Wannan lamari dai ya dauki hankulan mutane inda wasu suka mata fatan Alheri, wasu kuwa cewa suka yi mafarkin nata ba zai zama gaskiya ba.

No comments:

Post a Comment